Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Bidiyo

Rikici ya barke tsakanin Fulani da Manoma a Dambatta

Published

on

Wani mummun rikici da ya kaure tsakanin Fulani da Manoma a garin Mai Gamji da ke yankin karamar hukumar Dambatta a jihar Kano.

Rahotonni sun tabbatar da cewa manoma da dama sun jikkata sakamakon wannan rikici har ma da zargin rasa ran mutum guda.

Latsa adireshin da ke kasa domin kallon cikakken rahoto kan wannan batu,

https://www.youtube.com/watch?v=tQSv2udg1LA

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!