Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labaran Wasanni

Rivers United ta dau dan wasa Jimoh Gbadamosi

Published

on

Kungiyar Kwallon kafa ta Rivers United mai buga gasar Firimiya ta kasa ‘NPFL ‘ ta sanar da daukar dan wasa Jimoh Gbadamosi.

Kungiyar ta tabbatar da daukar dan wasan daga tawagar FC Ifeanyi Ubah.

Dan wasan wanda yake mai taka Leda a baya, ya saka hannu akan yarjejeniyar kwantiragin shekaru biyu da kungiyar ta Rivers United, don wakiltar ta , a sabuwar kakar wasa ta 2020/21.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!