Connect with us

Labarai

Rundunar soja ta tarwatsa sansanin Darussalam dake jihar Nassarawa

Published

on

Rundunar sojin kasar nan ta ce dakarunta sun tarwatsa wani sansanin masu tayar-da-kayar-baya da aka fi sani da Darussalam a yankin Uttu da ke karamar hukumar Toto a jihar Nasarawa.

Rundunar ta ce dakarunta sun Samu nasara ne biyo bayan bayanan  sirri da suka samu akan Maboyar yan tada kayar bayan.

Yayin harin rundunar ta ce jami’anta sun yi arangama da mayakan kungiyar wadanda daga bisani suka tsere, suka bar matansu, wadanda suka mika-wuya ga sojojin.

Hakan na cikin wata sanarwar da mai magana da yawun dakarun sojin da suka kai sumamen Abdulssalam sani ya fitar ga manema labarai.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Freedom Radio Dutse 99.5 FM Dala FM Kano 88.5

Now Streaming

Subscribe to Freedom Radio via Email

Enter your email address to subscribe to this site and receive notifications of new posts by email.

Join 334,993 other subscribers.

Copyright © 2019. Freedom Radio Group. All Rights Reserved.

error: Content is protected !!