Connect with us

Manyan Labarai

Za’a gudanar da zabe a jihar Edo – INEC

Published

on

Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC ta ce ta shirya tsaf domin tunkarar zaben Gwamnan da za’a gudanar ranar sha tara ga watan gobe na satumba a jihar Edo.

Shugaban hukmar Farfesa Mahmud Yakubu ne ya bayyana hakan lokacin da yake zantawa da manema labarai a Benin baban birnin jihar.

A cewar sa yazama dole jama’a su dauki matakan kariya yayin gudanar da zaben domin gudun yaduwar annobar cutar Corona a ake ciki halin yanzu.

Farfesa Mahmud Yakubu ya ce nan gaba kadan ne kuma zasu ziyarci kananan hukumomin jihar guda goma sha takwas domin duba halin da ofisoshin hukumar ta INEC suke ciki, Inda yayi fatan za’ayi zaben lafiya a km agama lafiya.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv

Now Streaming

Archives