Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Yaki da ta’addanci : Shalkwatar tsaro ta kashe ‘yan tada kayar baya a Kaduna

Published

on

Shalkwatar tsaro ta kasa ta ce rundunar sojin sama karkashin Operation Thunder Strike sun kashe ‘yan tada kayar baya a dajin Kuzo dake jihar Kaduna.

Kakakin rundunar tsaro ta kasa Manjo Janar John Eneche ne ya bayyana hakan a jiya Lahadi cikin wata sanarwar da ya fitar, bayan harin da jami’an sojin saman suka kaddamar da ranar Asabar da ya gabata.

Enenche ta cikin sanarwar jami’an sun kai harin ne akan ‘yan tada kayar bayan dake kokarin tserewa da dimbin garken dabbobin da suka sace.

Ya kara da cewa harin ya tarwatsa ‘yan tada kayar bayan da suka yi sansani a gabas maso yammacin dajin na Kuzo.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!