Connect with us

Labarai

Rundunar ‘yan sandan Najeriya ta ceto wasu ƴan ƙasar Mali 30

Published

on

Rundunar ‘yan sandan kasar nan ta ceto wasu ƴan ƙasar Mali 30, da akayi  safafar su zuwa  birnin tarayya Abuja,  sakamakon bayanan sirri da suka samu, da ta ce akwai  wasu ‘yan kasashen na Afirka   daban a cikin su.

 

Haka zalika rundunar ta ce  ta kama wasu mutane goma sha uku da ake zargi da alaka da kungiyoyin masu aikata laifuka.

 

Wani bincike da aka gudanar tun daga farko ya nuna cewa kungiyar ta yi wa matasa daga kasashen yammacin Afirka musamman Mali da Gabon romon baka ne da zummar zasu fitar dasu kasahsen Turai da kuma sama musu ayyukan yi mai tsoka a Najeriya.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!