Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Yadda aka ceto wasu mutane a hannun ‘yan Boko Haram

Published

on

Rundunar sojin kasar nan ta mikawa gwamnatin jihar Borno wasu mutane dari da shida wadanda suka tsere daga hannun kungiyar Boko Haram.

Hakan na cikin wata sanarwa ce da gwamnatin jihar Borno ta fitar a shafinta na Internet.

Sanarwar ta ce mutanen sun tsere ne daga hannun Boko Haram inda suka fada hannnun dakarun kasar nan.

A cewar sanarwar casa’in da hudu daga cikin mutanen  wadanda suka hada da maza magidanta 37 da mata 17 da kuma kananan yara 40 ‘yan Najeriya yayin da sauran kuma ‘yan kasashen Chadi ne da Kamaru.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!