Labarai
Gwamnatin Tarayya ta bada umarnin daina amfani da takardu a ma’aikatun gwamnati

Gwamnatin Tarayya ta bada umarnin daina amfani da takardu a ma’aikatun gwamnati.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu, ne ya umarci dukkan ma’aikatu da hukumomin gwamnati (MDAs) da su sauya tsarin aikinsu zuwa na zamani ta hanyar amfani da fasahar dijital tare da daina amfani da takardu a harkokin gudanar wa.
Jaridar Daily Nigerian ta ambato Tinubu ya bayar da wannan umarni ne yayin bude taron International Civil Service Conference 2026 da aka gudanar a Abuja.
You must be logged in to post a comment Login