Kiwon Lafiya
Fiye da mata 800,000 ne na ke rayuwa da cutar yoyon Fitsari a Najeriya- UNFPA
Masana a fannin lafiya sun alakanta lalurar yoyon fitsari a matsayin lalurar da ke kawowa mata tasgaro arayuwarsu, wanda kaso mafi yawa ke rayuwa da ita.
Ko a baya-bayan nan asusun kula da yawan al’umma na majalisar dinkin duniya UNFPA, ya bayyana cewa, mata sama da dubu dari 8 ne ke rayuwa da lalurar a Najeriya musamman a arewacin kasar nan.
Danna alama sauti domin jin cikaken rahoto
Rahoto: Bara’atu Idris Garkuwa ta hada rahoto a kai.
You must be logged in to post a comment Login