Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Sanya takunkumin baki zai takaita yaduwar Corona – Masani

Published

on

A daidai lokacin da gwamnatin jihar Kano ke shirin kaddamar da dakarun da za su rinka sanya ido kan kiyaye dokokin kare yaduwar cutar Corona, masana a fannin kiwon lafiya sun ce sanya takunkumin hanci da baki zai taimaka wajen takaita yaduwarta a tsakanin al’umma.

Shugaban dakin gwaji na jami’ar Bayero Farfesa Isa Abubukar ne ya bayyana hakan yayin zantawarsa da Freedom Radio.

Farfesa Isa Abubakar ya kara da cewa duk wata cuta da za a iya daukarta ta numfashi, to hakika sanya takunkumin zai baiwa mutum kariya daga kamuwa da cutar.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!