Connect with us

Labarai

Yadda aka samu bullar sabuwar cuta a Sokoto – Tambuwal

Published

on

Wata sabuwar cuta ta bulla a jihar Sokoto ya yin da ta yi sanadiyar mutuwar mutane 4 aka kuma kwantar da dama a asibiti.

Gwamnan jihar Sokoto Aminu Waziri Tambuwal ya tabbatarwa manema labarai a  birnin Sokoto cewa kawo yanzu

Tambuwal ya bayyana cewar cutar ta bulla ne a yankin Halele dake Sokoto wanda har yanzu ba’a kai ga ganu musababin ta ba.

Gwamnan na Sokoto ya ce nan bada jimawa ba ne, gwamnatin sa zata gudanar da bincike don daukar mataki na gaba.

 

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a Reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Freedom Radio Dutse 99.5 FM Dala FM Kano 88.5

Now Streaming

Archives

Copyright © 2019. Freedom Radio Group. All Rights Reserved.

error: Content is protected !!