Connect with us

Labarai

Sarkin Kano ya naɗa sabon Dagacin Garun Malam

Published

on

Mai martaba Sarkin Kano Khalifa Muhammadu Sunusi II, ya hori Sabon Dagacin garin Yada Kwari da ke karamar hukumar garun Malam Alhaji Usman Ibrahim da ya zauna lafiya da jama’ar sa lafiya tare da kula da harkokin ilimi, lafiya da kuma tsaro a yankin nasa.

‎Sarkin ya kuma umarce shi da ya guji zalunci ko haɗa kai da barayi da ma duk wasu ɓata gari, kana duk lokacin da aka ga bakuwar fuska a sanar da jami’an tsaro.

‎Khalifa Muhammadu Sunusi II, biyu ya kuma umarci sabon Dagacin, da ya kafa zauren sulhu don sasantawa da dai-daita al’umma.

‎A nasa jawabin Sabon dagacin garin na Yada Kwari Malam Usman Ibrahim, ya ce, zai yi aikinsa bisa gaskiya da rikon amana kamar yadda ya gada a wajen magabatansa.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!