Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Sarkin Musulmi ya sanar da ganin jinjirin watan Ramadan

Published

on

Mai alfarma Sarkin Musulmi, Alhaji Sa’ad Abubakar III, ya ba da sanarwar ganin watan Ramadan na bana

Hakan na nufin za a fara azumin watan Ramadan gobe Litinin a Nijeriya.

Sarkin Musulmin, wanda kuma shi ne Shugaban Majalisar Koli ta Harkokin Addinin Musulunci a Najeriya NSCIA, ya ce, “Yau Lahadi, 29 ga watan Sha’aban, Hijira 1445, daidai da 10 ga watan Maris, 2024, an kawo karshen watan Sha’aban.

“Mun samu labarin ganin watan Ramadan daga shugabanni da kungiyoyin addinin musulunci a wurare da yawa a kasar nan, kuma kwamitocin ganin wata sun tantance sahihancin bayanan.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!