Connect with us

Labarai

SERAP ta bukaci ’yan takarar shugaban kasa su bayyana kadarorinsu a bainar jama’a kafin zabe

Published

on

Kungiyar da ke rajin tabbatar da adalci ta SERAP ta bukaci dukkan ’yan takarar shugaban kasa a zaben 2027, ciki har da shugaba Bola Ahmed Tinubu, Atiku Abubakar da Peter Obi, da su bayyana kadarorinsu a bainar jama’a kafin gudanar da zaben.

 

SERAP ta ce bayyana kadarorin ’yan takara zai taimaka wajen kara gaskiya da rikon amana a harkokin siyasa, tare da bai wa ’yan Najeriya damar sanin matsayin dukiyar wadanda ke neman shugabancin kasar.

 

Kungiyar ta kuma ce ya kamata ’yan takarar su guji duk wani nau’in sayen kuri’u, domin tabbatar da zabe mai inganci da adalci.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!