Labarai
Shugaban Hukumar PCACC na Kano ya yi murabus daga mukaminsa

Shugaban Hukumar karbar Korafi da yaki da Cin Hanci da Rashawa ta Jihar Kano, PCACC, Kwamared Sa’idu Yahaya, ya yi murabus daga mukaminsa.
Kwamared Sa’idu Yahaya, ya tabbatar wa Freedom Radio yin murabus din nasa ne da safiyar yau Laraba.
Sai dai bai bayyana dalilinsa na ajiye aikin ba, inda ya ce zai magantu a nan gaba.
You must be logged in to post a comment Login