Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Coronavirus

Jami’o’I na gwaje-gwajen kimiyya don dakile Corona a Najeriya

Published

on

Hukumar kula da jami’o’i ta kasa NUC ta ce, jami’o’in gwamnatin tarayya  da masu zaman kan su talatin da biyu ne suka fara gwaje-gwajen kimiyya daban-daban, da nufin lalubo hanyoyin magance cutar Corona.

Babban sakataren hukumar ferfesa Abubakar Rasheed wanda ya samu wakilcin mataimakinsa Sulaiman Yusuf, ne ya bayyana hakan yayin zantawa da manema labarai a birnin tarraya Abuja.

A cewar sa, gwaje-gwajen kimiyar da jami’o’in suka fara hanya ce na samar da maganin yakar cutar corona, wacce ta adabi duk duniya tun daga bara har kawo wannan lokaci.

Ya kara da cewa, nan da watan Oktoba, jami’o’in za su kawo sakamakon gwaje-gwajen kimiyyar da suka gudanar, don fara gwadawa akan masu dauke da cutar.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!