Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Sojojin Nijeriya sun tarwatsa haramtattun wuraren tace Mai

Published

on

Dakarun Sojojin saman Nijeriya  na Operation Delta Safe sun tarwatsa wasu haramtattun wuraren tace danyen Man Fetur babisa ka’ida ba tare da gano jiragen ruwan dakon kaya maƙare da ɗanyen mai da aka sace a yankin Neja Delta.

Hakan na kunshe ne ta cikin sanarwar Daraktan yaɗa labarai na rundunar sojin saman Nijeriya Edward Gabkwet, ya fitar.

Sanarwar ta ruwaito cewa, an gano cibiyoyin da jiragen ruwan dakon kayan ne tsakanin 25 da 26 ga watan nan da muke ciki na Maris a wasu yankunan jihar Rivers.

Ya kuma ce, an gano wani jirgin dakon kaya a yankin Bille cike da albarkatun mai da aka tace ba bisa ƙa’ida ba.

Sanarwar ta kuma bayyana cewa, sojoji sun ƙona wasu wurare da aka gano ana tace ɗanyen mai ba bisa ƙa’ida ba inda kuma suka banka musu wuta.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!