Hukumar INEC ta sanya ranar Asabar 15 ga watan Afrilu mai zuwa domin ƙarasa zaɓukan Gwamnoni da ƴan majalisun da ta bayyana a matsayin basu kammala...
Jama’iyar APC, ta bukaci hukumar zabe mai zaman kanta INEC ta bayyana sakamakon zaben gwamnan Kano da aka gudanar ranar 18 ga wannan watan da muke...
Hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta EFCC shiyyar Kano, ta ce, ta kama mutane da dama bisa zargin su da aikata laifin sayen ƙuri’u...
Hukumar INEC ta bukaci kotun da ke sauraren korafin zaben shugaban kasa da ta sauya izinin da aka bai wa dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar...
Wasu ma’aikatan wucin-gadi na Hukumar zabe Mai zaman kanta ta Nijeriya INEC a Jihar Neja, sun yi barazanar kaurace wa yin aikin hukumar a zaben gwamna...
Gwamnatin tarayya ta bayar da umarnin rufe kan iyakokin Najeriya na sa’o’i 24 gabanin babban zaɓen da ke tafe a ranar Asabar. Hakan na cikin wata...
Gwamnan jihar Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje, ya umarci Limamain Masallatan Juma’a a fadin jihar da su gudanar da hudubarsu a kan muhimmancin zaman lafiya kafin,...