Gwamnatin jihar Kano tace ta fito da tsarin bi gida-gida don daukar samfurin gwajin cutar sarke numfashi ta Covid-19, yayinda take ganin hakan zai taimaka wajen...
Yanzu haka dai mutane 450 ne hukumomi suka tabbatar sun warke daga cutar Corona a Kano. Ma’aikatar lafiya ta Kano a shafin Twitter ta sanar cewa...
Gwamnatin Kano ta ce zata karawa ‘yan kasuwa kwana guda matukar sun bi dokar da aka gindaya musu kan Covid-19. Gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje ya...
Jamiyyar APC ta musanta zargin da jamiyyar mai hammaya ta PDP ke yi mata na yunkurin amfani alkalan da zasu saurari karar zaben gwamna daza’a gudanar...
Jamiyyar PDP ta zargi jam’iyyar APC da gwamnan Kano Abdullahi Ganduje da kokarin canza alkalan da zasu saurari shariar da dantakarar jam’iyyar PDP Abba Kabiru Yusuf...
Bayan da aka yi ta rade-raden da zarar ya dawo daga kasar Afrika ta Kudu zai nada kwamishinoni cikin kunshin Gwamnatin sa, kawo yanzu gwamnan Kano...
2:58pm Kotun karbar kararrakin zabe anan Kano karkashin mai sharia Halima Shamaki ta kori karar da jam iyyar PDP da dan takarar gwamnan Kano a jam...