Hukumar KAROTA ta ce dalilin da ya sa ta hana jami’anta fita aiki ranar Lahadi shine, sun samu rahoton cewa akwai wasu ‘yan bindiga da ke...
Gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje ya musanta rade-radin da ake yadawa a kafafen sada zumunta cewa sirikinsa Abiola Ajimobi ya rasu. Mai taimakawa gwamnan Kano kan...
Gwamnatin Kano ta nemi kungiyar rajin yaki da cutar Corona ta Kano against Covid-19 initiative da ta rika sanya malamai cikin wadanda zata rika yiwa bita...
Gwamnatin Kano ta kara ranar Litinin a cikin ranakun sararawa a fadin jihar. Gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje ne ya tabbatar da hakan a wata sanarwa...
Gwamnatin jihar Kano ta ce sai an bullo da wasu matakan da ta gamsu da su kafin a bude makarantu a fadin jihar. Kwamishinan yada labarai...
A kwanan nan ne wasu al’ummomin garuruwan Dantube da Tasa da wasu kauyuka da ke makwabtaka da su a yankin karamar hukumar Dawakin Kudu a nan...
Gwamnatin jihar Kano tace ta fito da tsarin bi gida-gida don daukar samfurin gwajin cutar sarke numfashi ta Covid-19, yayinda take ganin hakan zai taimaka wajen...
Yanzu haka dai mutane 450 ne hukumomi suka tabbatar sun warke daga cutar Corona a Kano. Ma’aikatar lafiya ta Kano a shafin Twitter ta sanar cewa...
Gwamnatin Kano ta ce zata karawa ‘yan kasuwa kwana guda matukar sun bi dokar da aka gindaya musu kan Covid-19. Gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje ya...
Jamiyyar APC ta musanta zargin da jamiyyar mai hammaya ta PDP ke yi mata na yunkurin amfani alkalan da zasu saurari karar zaben gwamna daza’a gudanar...