Karancin saababbin kudi ya jefa yan Najeriya cikin shakku har yanzu yan Najeriya da dama ba su ga sabon kudin kasar ba Al’umma sun bukaci CBN...
Wasu ƴan bindiga sun kai farmaki garin Minjibir da ke Kano inda suka ƙone motar ƴan sanda tare da sace wani attajiri. Wani mazaunin garin ya...
Kungiyar malaman jami’o’I a Najeriya ASUU, ta janye yajin aikin da ta dauki tsawon watanni tara tana yi. Shugaban kungiyar a kasar, Farfesa Biodun Ogunyemi, ne...
Hukumar gudanarwar kantin ta yanke shawarar fara sayar da dukkanin hannayen jari, ko kuma mafi yawa daga cikinsa, ga ‘yan kasuwa. Shararren kantin na ShopRite mallakin...
An samu karin masu dauke da cutar Covid-19 a Najeriya da adadinsu ya kai 499 a ranar Alhamis, in ji hukumar dakile yaduwar cutuka ta kasar....
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya amince a bude makarantu a kasar, bayan da suka dogon hutu saboda annobar Coronavirus. Hakan ya biyo bayan wata ganawa da...
Hukumar lafiya ta duniya (WHO) ta ce Najeriya na gab da dakile cutar shan-inna, bayan da ta tattara bayanai game da halin da kasar ke ciki...
Wani kamfani a nan gida Najeriya ya fara kera fensira ta hanyar amfani da tsaffin jaridu . Ministan kimiyya da fasaha Dr. Ogbonnaya Onu ne...