Connect with us

Labarai

COVID-19: An samu karin adadin mutanen da suka mutu a Najeriya

Published

on

An samu karin masu dauke da cutar Covid-19 a Najeriya da adadinsu ya kai 499 a ranar Alhamis, in ji hukumar dakile yaduwar cutuka ta kasar.

Wannan ya kawo adadin wadanda aka tabbatar sun kamu da cutar Coronavirus a Najeriya zuwa 30, 748.

Cutar ta yi ajalin mutum biyar a ranar Alhamis.

Mutum 12,546 ne suka warke daga cutar tun daga bullarta zuwa yanzu, yayinda ta yi ajalin mutum 689.

NCDC a shafinta na Twitter ta bayyana jihohin da aka samu sabbin alkaluman masu dauke da cutar a ranar Alhamis.

Jihohin sune;

Legas-157

Edo-59

Ondo-56

Oyo-31

Akwa Ibom-22

Borno-21

Filato-19

Kaduna-18

Katsina-18

Bayelsa-17

Abuja-17

Delta-14

Kano-11

Rivers-10

Enugu-8

Ogun-6

Kwara-4

Imo-3

Nasarawa-2

Osun-2

Abia-1

Ekiti-1

Neja-1

Yobe-1

Mutum 30,748 aka tabbatar sun kamu da cutar.
An sallami mutum 12,546.
Mutum 689 ne suka mutu.

Kamar yadda NCDC ta wallafa a shafinta na Twitter.

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Freedom Radio Dutse 99.5 FM Dala FM Kano 88.5

Now Streaming

Subscribe to Freedom Radio via Email

Enter your email address to subscribe to this site and receive notifications of new posts by email.

Join 330,185 other subscribers.

Copyright © 2019. Freedom Radio Group. All Rights Reserved.

error: Content is protected !!