Connect with us

Barka Da Hantsi

Tattaunawa kan alakar gwamnatin jihar Jigawa da kananan hukumomin jihar

Published

on

Shirin Barka da Hantsi 13-10-2021

A cikin shirin na wannan ranar, an tattauna ne kan matsayin kungiyar shugabannin kananan hukumomin na jihar Jigawa dangane da alakarsu da gwamnatin jihar da kuma sanin kudaden dake zuwa musu daga akushin tarayya.

Shin ko ana sarrafa kudaden ta hanyoyin da su ka dace?

Bakon da aka tattauna da shi a yau shi ne shugaban kungiyar shugabannin kananan hukumomin jihar Jigawa, Hon. Bala Usman Chamo.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!