Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Barka Da Hantsi

Tattaunawa kan muhimmancin yin gwaji ko binciken lafiya kafin aure

Published

on

A cikin shirin na wannan ranar, an yi duba ne ga muhimmancin yin gwaji ko binciken lafiya kafin aure da kuma sanin rabe-raben ƙwayoyin halittun cikin jini masu alaƙa da yaɗuwar cutar Sikila ko akasin haka.

Ibrahim Ishaq Dan’uwa Rano ne ya tattauna da Dr. Ibrahim Musa ƙwararren likitan jini daga asibitin koyarwa na Aminu Kano.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!