Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Barka Da Hantsi

Tattaunawa kan ranar masu cutar Ƙoda ta duniya

Published

on

10 ga watan Maris 2022 Hukumar Lafiya ta Majalisar Ɗinkin Duniya ta ware a matsayin Ranar Cutar Ƙoda.

Wanne hali masu wannan lalura suke ciki kuma waɗanne ƙalubale cutar ke zuwa da su?

Domin jin amsoshin waɗannan tambayoyin ga tattaunawa ta cikin shirin da Dr. A’isha Nalado ƙwararriya a kan cutar Ƙoda daga asibitin koyarwa na Aminu Kano.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!