Labaran Wasanni
Tennis: Ashleigh Barty ta yi rashin nasara a gasar US OPEN

Yar wasan duniya mai rike da lamba daya Ashleigh Barty ta yi rashin nasara a hannun ‘yar wasa Shelby Rogers a gasar US OPEN.
Ashleigh Barty ta yi rashin nasarar ne a hannun ‘yar wasan Shelby Rogers da ci 6-2 1-6 7-6 (7-5).
Tennis: Naomi Osaka za ta kai ziyara kasar Amurka da Jamus
Shelby Rogers mai rike da lamba 43 a Duniya za ta buga wasan ta na gaba da matashiyar ‘yar wasan burtaniya Emma Raducanu.
You must be logged in to post a comment Login