Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Tsohon mataimakin gwamnan babban bankin ƙasa CBN Obadiah Mailafiya ya rasu

Published

on

Tsohon mataimakin Gwamnan babban bankin ƙasa CBN Dr Obadiah Mailafiya ya rasu.

Rahotanni sun bayyana cewa Mailafiya ya rasu yana da shekaru 64 a duniya.

Marigayin ya rasu a Lahadin nan a babban asibitin Abuja bayan ya sha fama da rashin lafiya.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!