Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Kiwon Lafiya

Tukur Buratai:jajircewar a faggen daga da sadakarwa sojojin ya kawo cigaban tsaro a Najeriya

Published

on

Babban hafsan tsaron kasar nan Laftananl Kanal Tukur Burtai ya ce jajircewa a fagen daga da sadaukar da kai  da sojojin kasar na ke yi na kawo cigaban kasa.

A yayin da ya aike da sakon don tunawa da ranar ‘yan mazan jiya na bana, Tukur Burutai ya ce gwaraza ne kawai suke zama sojoji.

Babban hafsan sojan kasar nan ya kara da cewar, gwarazan sojojin na jimawa a raye. Ba’a mancewa da su kuma jajircewar su na bunkasa kasa.

Haka zalika Tukur  ya kuma godewa tsofafin sojoji da wadanda ke bakin aiki a halin yanzu saboda irin gudunmawar da suke baiwa kasar nan wajen yake da ‘yan ta’adda da kuma rashin tsaro a sassan kasar nan.

Babban hafsan sojan kasar nan ya kuma ce rundunar sojan kasar nan na yi wa iyalai da ‘yan uwan sojojin da aka rasa a fagen daga.

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!