Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labaran Wasanni

US Open – Novak Djokovic ya bada hakuri kan jifar alkaliyar wasa

Published

on

Dan wasan kwallon Tennis, Novak Djokovic ya bada hakuri kan jifar alkaliyar wasa mai kula da kan layi da ya yi da kwallo a gasar US Open.

An dai dakatar da dan wasan mai rike da lamba daya a duniya, Djokovic daga gasar ta US Open, sakamakon jifar alkaliyar wasan da kwallo.

Djokovic, mai shekaru 33, ya dauko kwallo daga cikin aljihun sa ya kuma jefi alkaliyar wasan a makogoro, sanadiyyar bacin rai bayan da ya gaza tabuka abun kirki a zagaye na 4 da ya fafata da Pablo Carreno Busta.

Sai dai, dan wasan ya ce lallai ya yi kuskure kuma yanzu ya yi nadama kan haka, ya na mai bada hakuri ga alkaliyar wasan da kuma masu shirya gasar ta US

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!