Connect with us

Labaran Wasanni

Volleyball: Tawagar ‘yan kasa da shekara 19 ta Najeriya za ta tafi Iran a yau

Published

on

Tawagar ‘yan kasa da shekaru 19 ta kwallon hannu ta Najeriya sun shirya tsaf don tafiya zuwa birnin Tehran na kasar Iran.

‘Yan wasan dai za su halarci gasar cin kofin kwallon hannu ta duniya ta ‘yan kasa da shekaru 19.

Za kuma a fara gudanar da gasar ne daga ranar 24 ga watan Augusta zuwa 4 ga watan Satumban shekarar 2021 a kasar ta Iran.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!