Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labaran Wasanni

Aisha Buhari Cup: Super Falcons za ta kara da Morocco a wasan farko

Published

on

Mai masaukin baki Najeriya za ta fafata da Morocco a gasar cin kofin Aisha Buhari da za a fara ranar 13 ga watan Satumba mai kamawa.

Za dai a gudanar da gasar ne a filin wasa na Mobolaji Johnson a jihar Legas.

Kasashen Najeriya da Morocco da kuma Mali sun kasance a rukunin A, yayin da Cameroon da Ghana da kuma Afirka ta kudu suka kasance a rukunin B.

Daraktar shirya gasar, Aisha Falode ta ce kasashen dake a rukunin A za su fafata a filin wasa na Mobolaji Johnson, inda kuma wadanda ke a rukunin B za su yi nasu a Soccer Temple duk a jihar ta Lagos.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!