Connect with us

Labarai

WAEC ta rike sakamakon dalibai 167,486 bisa zargin satar jarrabawa

Published

on

Hukumar shirya jarabawar kammala sakandare ta yammacin Afirka WAEC, ta rike sakamakon dalibai 167,486, wanda ya kai kasho 8.59 cikin 100 na wadanda suka rubuta Jarabawar ta bana 2026 da aka gudanar ta hanyar amfani da na’ura mai kwakwalwa CBT, bisa zargin aikata magudin jarrabawa.

Shugaban ofishin WAEC na Najeriya Dakta Amos Dangut ne ya bayyana hakan yayin da yake sanar da fitar da sakamakon jarabawar a birnin Legas yau Laraba.

Dangut ya ce, an rike sakamakon daliban ne saboda laifuka daban-daban da suka hada da yawaitar amfani da wayoyin hannu a dakunan jarabawa duk da haramcin hakan, da kuma shirya magudin jarabawa a wasu makaran tu.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!