Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Wuraren da ya kamata Ganduje ya mayar da hankali a kasafin kuɗin baɗi – Masani

Published

on

Ranar Talata ne a ke sa ran gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje zai gabatar da kasafin kuɗin baɗi a gaban majalisar dokokin jihar.

A ranar Litinin ne majalisar dokokin jihar ta bayyana cewa ta karɓi takarda daga gwamnan kan cewa zai gabatar da kasafin a ranar Talatar.

Tun a makon da ya gabata dai gwamna Ganduje ya sha alwashin gabatar da kasafin a wannan makon.

Masanin tattalin arziƙi Dr. Mukhtar Shehu Aliyu na sashen nazarin kasuwanci a jami’ar Bayero yayi mana hasashe kan ɓangarorin da ya fi cancanta gwamnatin Kano ta bayar da fifiko kan kasafin kuɗin.

Ku latsa alamar sauti domin sauraro.

https://freedomradionig.com/wp-content/uploads/2020/10/DR-MUKHTAR-SHEHU-ALIYU.mpeg.mp3?_=1
Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!