Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Yadda dalibai suka kamu da Corona bayan bude makarantu a Gombe

Published

on

Ɗalibai ashirin da uku ne suka kamu da cutar corona a jihar Gombe bayan buɗe makarantun firamare da sakandire.

Shugaban sashen lura da cutuka masu yaɗuwa na ma’aikatar lafiya ta jihar Gombe Pharmacist Aliyu Adamu Girbo ne ya bayyana hakan a zantawarsa da Freedom Radio.

Girbo ya ce, tuni aka killace daliban domin ci gaba da kula da lafiyarsu.

Karin mutum 164 sun kamu da Corona a Najeriya

Yaƙi da rashawa: Muhyi ya fara raba kayan tallafin Corona da ya ƙwato

Sannan an kara daukar matakai na musamman domin kare sauran dalibai.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!