Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Dalilan da suka sanya kotu ta umarci Baffa Babba ya bayyana a gabanta

Published

on

Yau Litinin ne kotun majistare da ke gidan Murtala ta sanya, kan shugaban hukumar KAROTA Baffa Babba Ɗanagundi da ya bayyana a gabanta ko kuma ta ɗauki mataki a kansa.

Tun da farko dai kotun ta umarci Baffan ya bayyana a gabanta tun a ranar 30 ga watan Satumban da ya gabata, sai dai bai halarci zaman shari’ar ba, a don haka kotun ta ɗage shari’ar zuwa yau Litinin 19 ga watan Oktoba.

Idan zaku iya tunawa wani direban adaidata sahu ne dai ya yi ƙarar Baffa Babba da hukumar KAROTA kan zargin zamba cikin aminci.

To sai ku biyo mu a shirye-shiryenmu na gaba, domin jin yadda zaman kotun zai kasance.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!