Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Yadda rundunar ƴan sanda ta yi taron magance faɗan Daba a Ɗorayi

Published

on

Rundunar ƴan sandan jihar Kano ta umarci Baturan yan sanda a faɗin jihar da su cafke duk mutumin da ya je yin belin wanda ta kama da hannu a wajen yin faɗan Daba.

Kwamishinan ƴan sanda Muhammad Hussaini Gumel, ne ya bayar da umarnin yayin taron lalubo hanyoyin magance Daba a unguwar Dorayi ƙarama da ke yankin ƙaramar hukumar Gwale.

Haka kuma Rundunar ƴan sandan Kanon ta ce, ta samar da runduar yaki da ƴan daba Da yan fashi a unguwar Dorayi karamar tare da gwangwanin Barkonon tshuwa har guda dubu ɗaya, domin fara kakkaɓe ƴan daba a yankin.

Rahoton: Abba Isah Muhammad

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!