Bidiyo
Yadda wa’azin ƙasa na ƙungiyar Izala ya kasance a Kano
A daren ranar Asabar 24 ga watan Disambar 2022 ne ƙungiyar Jama’atu Izalatil Bidi’a Wa’iƙamatis Sunnah ta ƙasa ta fara gabatar da taron wa’azinta na ƙasa da ƙasa a nan Kano.
Wa’azin dai na zuwa ne yayin da ƙungiyar ke shirin rufe taron horas da ƴan agajinta nan gaba a yau Lahadi.
Freedom Radio ta halarci wa’azin na daren jiya kamar yadda zaku ji a wannan rahoto.
You must be logged in to post a comment Login