Connect with us

Kiwon Lafiya

Wakilai da masu sa idanu 700 ne ake sa ran zasu hallarci taron gamayyar Kungiyar kwadago ta kasa

Published

on

Ana kyautata zaton cewa, fiye da wakilai  da masu sanya idanu dari 700 ne za su halacci babban taron gamayyar kungiyar kwadago ta kasa NCL na yini 2 a babban birnin Tarayya Abuja da za’a fara yau Talata

Baban sakataren kungiyar na kasa Ozo-Eson ya shedawa manema labarai cewa taron zai maida hankali ne manyan batutuwa na kasa da kuma hadin kai a cikin kungiyar ta NLC.

Taken taron na bana shi ne, ‘’A yayin da aka kwashe fiye da shekaru ana gwagwarmaya wajen daukaka tare samar da hadin kai a tsakanin gamayyar kungiyar NLC, sake farfado da ita don bunkasa kasar nan’’ Ozo-Eson ya ce kundin tsarin daya kafa kungiyar, ya tanadi yadda za’ayi zaben wakilan kungiyar, kuma yayin taron ana kyautata zaton cewa fiye da wakilai dari 700 da suka hada da hadaddiyar kungiyar ‘yan kasuwa da ta masana’atu da dai sauran su

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Freedom Radio Dutse 99.5 FM Dala FM Kano 88.5

Now Streaming

Subscribe to Freedom Radio via Email

Enter your email address to subscribe to this site and receive notifications of new posts by email.

Join 340,834 other subscribers.

Copyright © 2019. Freedom Radio Group. All Rights Reserved.

error: Content is protected !!