Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Ƙetare

‘Yan adawa a Kenya sun janye zanga-zangar da suka shiya yi

Published

on

Jagoran ‘yan adawa a kasar Kenya, Raila Odinga ya sanar da soke zanga-zangar da suka shirya yi domin ci gaba da nuna bijirewa ga gwamnati a yau Litinin.

Janye zanga-zangar ya biyo bayan shirin bude kofar tattaunawa da mahukuntan kasar.

Ya ce, gamayyar ‘yan adawar a shirye suke su zauna a teburin sulhu game da batutuwan da gwamnati ta amince su tattauna.

Tun da farko dai  shugaban Kenya William Ruto ne ya nemi ‘yan adawar su dakatar da zanga-zangar.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!