Ƙetare
Alkaluman wadanda guguwa ta kashe a Amurka na ci gaba da karuwa

Alkaluman wadanda guguwa ta kashe a Amurka ya karu zuwa mutum ashirin da tara, dai-dai lokacin da kakkarfar iskar ke ci gaba da tunkarar wasu sassan kasar bayan tafka barna a yankunan kudanci da gabashi.
Danna alamar sauti don jin cigaban rahoton.
You must be logged in to post a comment Login