Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Tsaro

Yan bindiga sun yi garkuwa da ‘yan mata biyu a Zamfara

Published

on

‘Yan bindiga sun sace dalibai mata guda biyu na jami’ar tarayya da ke Gusau a jihar Zamfara.

Rahotonni sun ce ‘yan fashin dauke da muggan makamai, sun sace daliban ne a dakunan kwanansu da ke wajen makarantar.

Wata sanarwa da rundunar ‘yan sandan jihar ta fitar, ta ce kwamishinan ‘yan sandan jihar, CP Kolo Yusuf ya tabbatar wa iyayen daliban da kuma hukumar makarantar cewa rundunar tana kokari don ganin ta kubutar da su.

Ko da a Ranar 16 ga watan Yunin 2021, ‘yan bindiga sun sace dalibai su kimanin 100 tare da wasu malamansu, inda suka tafi da su daji, kafin daga bisani su saki mafi yawansu cikin rukuni-rukuni.

 

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!