Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Tsaro

Rundunar ‘yan sandan jihar Katsina ta  hallaka barayin daji sama da 10

Published

on

Rundunar ‘yan sandan jihar Katsina ta tabbatar da hallaka barayin daji sama da 10 a wata musayar wuta tsakanin ‘yan bindigar da mutanen kauyen Kirtawa na karamar hukumar Safana dake jihar ta Katsina  .

Rahotannin da Freedom Radio ta tattara sun ce barayin dajin sun hallaka mutanen kauyen su 5 a yayin arangamar.

Danna alama sauti domin jin cikaken rahoto.

https://freedomradionig.com/wp-content/uploads/2023/04/BARAYI-KT-AN-TASHI-LAFIYA-06-04-2023.mp3?_=1

Rahoto: Abdullahi Garba Jani

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!