Connect with us

Coronavirus

Yanzu-yanzu: An dage dokar zaman gida a Kazaure

Published

on

Gwamnatin Jihar Jigawa ta dage dokar zaman gida a karamar hukumar Kazaure.

Kwamin shinan lafiya kuma Shugaban kwamatin yaki da cutar Covid-19 na jihar Jigawa Dr. Abba Umar yace an dage wannan takun kunkumene biyo bayan tantance dukkan mutanan da mai dauke da cutar Covid-19 da aka samu a karamar hukumar Kazaure yayi muamala dasu, basu dauki cutarba daga gareshi.

Mutane 46 aka dauki gwajinsu a Kazaure wanda dukka sakamakonsu ya fito basa dauke da cutar.

Wakilinmu Muhd Aminu Umar Shuwajo ya rawaito kwamin shinan na cewa  daga karfe shabiyun daren yau juma a dokar zatazo karshe a Karamar hukumar Kazaure.

Karin labarai:

Adadin masu Corona ya haura 200 a Kano

Coronavirus ta bulla a jihar Yobe

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Freedom Radio Dutse 99.5 FM Dala FM Kano 88.5

Now Streaming

Subscribe to Freedom Radio via Email

Enter your email address to subscribe to this site and receive notifications of new posts by email.

Join 338,693 other subscribers.

Copyright © 2019. Freedom Radio Group. All Rights Reserved.

error: Content is protected !!