Connect with us

Addini

Yanzu-Yanzu: An kai hari da jirgi maras matuki a kasar Saudiya

Published

on

Wani hari ta sama da ake zaton dakarun Houti ne da ke kasar Yemen suka kai kan wata matatar mai a kasar Saudiya, ya lalata wani bangare na matatar man.

Rahotanni sun ce harin wanda aka kai kan matatar man kamfanin Aramco da ke birnin Riyadh, ya janyo asara mai yawa.

Tuni dai kungiyar Houti da ke fafutuka da makamai a kasar Yemen, ta dauki alhakin harin.

Harin ya yi sanadiyar tashin gobara a wani sashe na matatar man, kamar yadda ma’aikatar kula da makamashi ta kasar Saudiya ta sanar.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!