Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Coronavirus

Yanzu-yanzu: Ganduje ya fara rabon tallafin Corona

Published

on

Gwamnan Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje na dab da kaddamar da rabon kayan tallafi ga al’umma.

Wakiliyarmu Zahra’u Nasir ta rawaito mana cewa taron kaddamar da tallafin yana guda na ne a Maganda Road dake nan Kano.

Tun a jiya Laraba gwamnatin Kano ta ce za ta fara rabon tallafin ga mabukata domin rage radadin zaman gida a yayin da ake zaman kulle a gida.

Yau Alhamis dai gwamnatin Kano ta sassauta dokar zirga-zirga a tsakanin jama’a daga karfe 6 na safe zuwa 12 na dare.

Ku cigaba da bibiya zamu cigaba da kawo muku yadda take gudana daga wurin rabon tallafin.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!