Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Coronavirus

Yanzu-yanzu: Ministar jin kai ta iso Kano

Published

on

Rahotonnin daga Kano na cewa ministar jin kai da walwalar jama’a ta kasa Hajiya Sadiya ta iso fadar gwamnatin Kano yanzunnan.

Wakiliyarmu Zahra’u Nasir ta rawaito mana cewa har zuwa yanzu ba akai ga fara gabatar da jawabai ba tukunna.

Ku cigaba da bibiyar wannan shafi zamu rika sabinta muku bayanai domin jin yadda take kasancewa a ziyarar ministar.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!