Connect with us

Labarai

Yanzu yanzu: Sarkin Gaya Alhaji Ibrahim Abdulkadir ya rasu

Published

on

Allah ya yiwa sarkin Gaya Alhaji Ibrahim Abdulkadir rasuwa.

Sarkin ya rasu sakamakon fama da rashin Lafiya.

Wata majiya daga makusancin sa ta tabbatar da rasuwar ta sa.

Kazalika mataimakin gwamnan Kano kan shafukan sada zumunta Abubakar Aminu Ibrahim ya tabbatar da rasuwar ta sa a shafin sa na Facebook.

Zamu kawo muku cikakken labarin anan gaba

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a Reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Freedom Radio Dutse 99.5 FM Dala FM Kano 88.5

Now Streaming

Archives

Copyright © 2019. Freedom Radio Group. All Rights Reserved.

error: Content is protected !!