Connect with us

Manyan Labarai

Yanzu- yanzu : Goodluck Jonathan na ganawar sirri da Buhari

Published

on

Shugaban kasa Muhammadu Buhari na ganawar sirri da tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan a fadar sa dake Abuja.

Tsohon shugaban kasar dai Goodluck Jonathan ya isa isa fadar shugaba Buhari da misalign karfe 11 na safiyar yau Talata.

Sai dai kawo yanzu ba’a sanar da dalilan ganawar shugaban kasa yake yi da Goodluck Jonathan ba, amma rahotannin na cewar ganawar sirrin ba zata rasa nasaba da aikin jagoranci da Jonathan ya gudanar a kungiyar ECOWAS a kwanakin baya.

labarai masu alaka : 

ECOWAS ta baiwa Goodluck mukami

Abinda yasa EFCC zata binciki Kwankwaso da wasu mutane

Buhari yayi ganawar sirri da Jonathan

A dai kwanakin baya ne kungiyar ECOWAS ta nada tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan ya jaoranci kwamitin sansanta rikicin siyasa a kasar Mali,

Sai ‘yan adawa a kasar sun ki amincewa da santawar.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Freedom Radio Dutse 99.5 FM Dala FM Kano 88.5

Now Streaming

Subscribe to Freedom Radio via Email

Enter your email address to subscribe to this site and receive notifications of new posts by email.

Join 334,764 other subscribers.

Copyright © 2019. Freedom Radio Group. All Rights Reserved.

error: Content is protected !!