Connect with us

KannyWood

Yaran da iyayensu suka kasa kula da su suna masana’antar fim – Sarkin waƙa

Published

on

Fitaccen mawakin Hausa nan Naziru Sarkin waƙa yayi kakkausan martani ga jaruman Kannywood Nafisa Abdullahi.

A wani gajeren rubutu da Sarkin waƙar ya wallafa a shafinsa na Facebook ya ce “Ba almajirai ne ƴaƴan da iyayensu suka haifa suka kasa kula da su ba, idan kana neman ƴaƴan da iyayensu suka haifa suka kuma kasa kula da su to ka taho masana’antar Film”.

Martanin na sa dai na zuwa ne biyo bayan wani rubuta cikin harshen turanci da jarumar Kannywood Nafisa Abdullahi ta wallafa a shafin ta na Twitter inda ta ce “Stop giving birth to children you know you’re not capable of taking care of”

Tuni dai rubutun jarumar ya janyo cecekuce a kafafen sada zumunta, Kasancewar ta taɓo batun da ya shafi kowa.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv

Now Streaming

Archives