Connect with us

Labarai

Yau za a fara jigilar maniyyata aikin Hajji bana a Najeriya

Published

on

Yau Juma’a ne ake sa ran jirgin farko na maniyatan aikin hajjin bana na ƙasar  nan zai tashi zuwa ƙasar Saudiyya.

Hukumar alhazan ƙasar  NAHCON ta ce jirgin farko zai fara jigilar maniyyata 315 na jihohin Imo da Abia da kuma Bayelsa zuwa ƙasar Saudiyya.

Za a ci gaba da jigilar maniyatan daga Bauchi da Kebbi da jihohin Osun da kuma Legas.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!